Hausa Songs
Oga Abdul – Sama (Visualizer) feat Madox TBB

Oga Abdul – Sama (Visualizer) feat Madox TBB Mp3 Download
Shahararren mawakin hausa ;Oga Abdul; tare da madox sun hadu sun futar muku da sabuwar waka mai matukar dadi, sunan wakar shine (Visualizer) wannan wakar tayi dadi sosai domin kunsan dama jarumin naku ogah Abdul wajan suburbudo muku wakoki, zaki iya download na wannan wakar kuma ku saurara batare da ko sisiba akasan wannan rubutu.